Mahukunta 15:13 - Littafi Mai Tsarki13 Suka ce masa, “A'a, ba za mu kashe ka ba, mu dai za mu kama ka, mu miƙa ga Filistiyawa.” Sa'an nan suka ɗaure shi da sababbin igiyoyi biyu, suka sauko da shi daga dutsen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Suka ce, “Mun yarda, za mu dai daure ka mu ba da kai gare su. Ba za mu kashe ka ba.” Saboda haka suka daure shi da sababbin igiyoyi biyu, suka saukar da shi daga dutsen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |