Mahukunta 15:12 - Littafi Mai Tsarki12 Suka ce masa, “Mun gangara zuwa wurinka don mu ɗaure ka, mu miƙa ka gare su.” Samson ya ce musu, “Ku rantse mini idan ba ku ne da kanku kuke so ku kashe ni ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Suka ce masa, “To, mun zo ne mu daure ka mu kai wa Filistiyawa.” Samson ya ce, “Ku rantse mini ba za ku kashe ni da kanku ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |