Mahukunta 14:5 - Littafi Mai Tsarki5 Samson kuwa ya gangara zuwa Timna, shi da iyayensa. Da ya isa gonakin inabin Timna, sai ga sagarin zaki ya taso masa da ruri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Samson ya gangara zuwa Timna tare da mahaifinsa da kuma mahaifiyarsa. Da suka yi kusa da gonar inabin Timna, nan da nan sai ga ɗan zaki ya taso ya nufe shi yana ruri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |