Mahukunta 14:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma idan kun kāsa ba ni amsar, to, ku ne za ku ba ni rigunan lilin talatin da waɗansu rigunan na ado.” Sai suka ce, “To, faɗi ka-cici-ka-cicin mu ji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 In kuma ba ku iya ba ni amsar ba, dole ku ba ni rigunan lilin talatin da tufafi talatin.” Suka ce, “Ka gaya mana kacici-kacicin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |