Mahukunta 14:12 - Littafi Mai Tsarki12 Samson kuwa ya ce musu, “Bari in yi muku ka-cici-ka-cici, idan kun faɗa mini amsarsa a kwana bakwai na bikin, to, zan ba ku rigunan lilin talatin da waɗansu riguna talatin na ado. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai Samson ya ce, “Bari in yi muku kacici-kacici, in kun ba ni amsa cikin kwana bakwai na wannan biki, zan ba ku riguna lilin talatin da kuma tufafi talatin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |