Mahukunta 13:18 - Littafi Mai Tsarki18 Mala'ikan Ubangiji ya ce masa, “Don me kake tambayar sunana? Sunana asiri ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ya ce, “Me ya sa kake tambaya sunana? Ai, ya wuce fahimta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan Lawiyawa kuma, wato Yeshuwa, da Kadmiyel, da Bani, da Hashabnaiya, da Sherebiya, da Hodiya, da Shebaniya, da Fetahiya su ne suka yi kiran sujada, suka ce, “Ku miƙe tsaye, ku yabi Ubangiji Allahnku, Ku yabe shi har abada abadin. Bari kowa ya yabi maɗaukakin sunanka, ya Ubangijii, Ko da yake ba yabon da ɗan adam zai yi har ya isa.”