Mahukunta 13:14 - Littafi Mai Tsarki14 Kada ta ci kowane irin abu da aka yi da inabi, kada kuma ta sha ruwan inabi ko abin sa maye. Kada ta ci haramtaccen abu, amma ta kiyaye dukan abin da na umarce ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Kada tă ci kowane iri abin da ya fito daga inabi, ba kuwa za tă sha ruwan inabi, ko abu mai sa maye ko ta ci abu marar tsarki ba. Dole tă kiyaye duk abin da na umarce mata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |