Mahukunta 12:7 - Littafi Mai Tsarki7 Yefta mutumin Gileyad ya shugabanci Isra'ilawa shekara shida, sa'an nan ya rasu. Aka binne shi a garinsu, wato Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Yefta ya shugabanci Isra’ila shekara shida. Sa’an nan Yefta mutumin Gileyad ya mutu, aka kuwa binne shi wani gari a Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |