Mahukunta 12:2 - Littafi Mai Tsarki2 Amma Yefta ya amsa musu, ya ce, “Ni da mutanena mun yi ta jayayya da Ammonawa, na kira ku don ku cece ni, amma ba ku cece ni daga hannunsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Yefta ya ce, “Ni da mutanena mun yi ta jayayya sosai da Ammonawa, ko da yake na kira ku, amma ba ku cece ni daga hannuwansu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |