11 Bayansa kuma, sai Elon mutumin Zabaluna ya shugabanci Isra'ilawa shekara goma.
11 Bayansa, Elon mutumin Zebulun, ya shugabanci Isra’ila shekara goma.
Sa'an nan ya rasu, aka binne shi a Baitalami.
Sa'an nan ya rasu, aka binne shi a Ayalon a ƙasar Zabaluna.