Mahukunta 11:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai dattawan Gileyad suka amsa masa, “Abin da ya sa muka zo wurinka yanzu, shi ne domin ka tafi tare da mu ne mu yi yaƙi da Ammonawa, ka kuma zama shugaban dukan jama'ar Gileyad.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutanen Gileyad suka ce masa, “Duk da haka, muna juyo wajenka yanzu, ka zo tare da mu mu yaƙi Ammonawa, za ka kuma zama shugaban duk wanda yake zama a Gileyad.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |