Mahukunta 11:38 - Littafi Mai Tsarki38 Sai ya ce mata, “Tafi.” Ya sallame ta, ta tafi har wata biyu ɗin. Ita da ƙawayenta kuwa suka yi makokin budurcinta a kan duwatsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Ya ce mata, “Ki tafi,” Ya bar ta tă tafi har wata biyu. Ita da ’yan matan suka tafi a kan duwatsu suka yi ta makoki domin ba za tă taɓa aure ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |