Mahukunta 11:33 - Littafi Mai Tsarki33 Ya karkashe su da mummunan kisa tun daga Arower zuwa yankin Minnit, har zuwa Abel-keramim. Ya cinye biranensu guda ashirin. Da haka Ammonawa suka sha kāshi a hannun Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Ya hallaka birane ashirin tun daga Arower zuwa yankin Minnit, har zuwa Abel-Keramim. Haka Isra’ila ta cinye Ammonawa ƙaf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |