Mahukunta 11:24 - Littafi Mai Tsarki24 Kai ba za ka mallaki abin da Kemosh, allahnka, ya ba ka mallaka ba? Dukan abin da Ubangiji Allahnmu ya mallakar mana, za mu mallake shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ba za ka karɓi abin da allahnka Kemosh ya ba ka ba? Haka mu ma, duk abin da Ubangiji Allahnmu ya riga ya ba mu, za mu mallake shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |