Mahukunta 11:22 - Littafi Mai Tsarki22 Suka mallaki dukan ƙasar Amoriyawa tun daga Kogin Arnon har zuwa Kogin Yabbok, tun kuma daga jeji zuwa Kogin Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 suka ƙwace dukan yankin Amoriyawa tun daga ƙasar Arnon zuwa Yabbok, daga hamada har zuwa Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |