Mahukunta 11:20 - Littafi Mai Tsarki20 Amma Sihon bai amince wa Isra'ilawa su bi ta ƙasarsa, su wuce ba. Ya kuwa tattara mutanensa, ya kafa sansaninsa a Yahaza, ya yi yaƙi da Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Sihon dai, bai amince da Isra’ila su ratsa ƙasarsa ba. Ya tattara dukan mutanensa suka yi sansani a Yahza suka kuwa yaƙi Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |