Mahukunta 10:18 - Littafi Mai Tsarki18 Shugabanni da mutanen Gileyad suka ce wa junansu. “Wa zai fara yaƙi da Ammonawa? Shi zai zama shugaban duk wanda yake Gileyad.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Shugabannin mutanen Gileyad suka cewa juna, “Duk wanda zai fara fāɗa wa Ammonawa shi zai zama shugaban duk waɗanda suke zama a Gileyad.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |