Mahukunta 10:17 - Littafi Mai Tsarki17 Sojojin Ammonawa kuwa, suka tattaru, suka kafa sansani a Gileyad. Isra'ilawa kuma suka tattaru, suka kafa nasu sansani a Mizfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sa’ad da aka kira Ammonawa su yi ɗamarar yaƙi, sai su kuma kafa sansani a Gileyad, Isra’ilawa kuwa suka tattaru suka kafa sansani Mizfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |