Mahukunta 10:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma Isra'ilawa suka ce wa Ubangiji, “Mun yi zunubi, ka yi mana duk irin abin da ka ga dama, amma in ka yarda ka cece mu yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma Isra’ilawa suka ce wa Ubangiji, “Mu dai mun yi zunubi. Ka yi da mu abin da ka ga dama, amma muna roƙonka ka cece mu a yanzu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |