Mahukunta 1:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sai 'yan leƙen asirin ƙasar suka ga wani mutum yana fitowa daga cikin birnin, suka ce masa, “Muna roƙonka ka nuna mana hanyar shiga birnin, mu kuwa za mu yi maka alheri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 ’yan leƙen asirin suka ga wani ya fito daga birnin sai suka ce masa, “Ka nuna mana yadda za mu shiga birnin, mu kuwa za mu yi maka alheri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |