Mahukunta 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ubangiji kuwa yana tare da Yahuza, ya mallaki ƙasar tuddai, amma bai iya korar waɗanda suke zaune a fili ba, domin suna da karusan ƙarfe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ubangiji kuwa yana tare da mutane Yahuda. Suka mallaki ƙasar tudu, amma ba su iya suka kori mutanen daga filaye ba, domin suna da keken yaƙin ƙarfe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |