Mahukunta 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Otniyel ɗan Kenaz, ƙanen Kalibu ya ci birnin da yaƙi, Kalibu kuwa ya ba shi 'yarsa Aksa aure. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Otniyel ɗan Kenaz, ƙanen Kaleb ya ci birnin, saboda haka Kaleb ya ba shi ’yarsa Aksa ya aura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |