Luka 9:8 - Littafi Mai Tsarki8 Waɗansu kuwa suka ce wai Iliya ne ya bayyana. Waɗansu kuma suka ce ɗaya daga annabawan dā ne ya tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 waɗansu kuma suna cewa, annabi Iliya ne ya sāke bayyana. Waɗansu kuma har wa yau, suna cewa, ɗaya daga cikin annabawa na dā ne, ya tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |