Luka 9:62 - Littafi Mai Tsarki62 Yesu ya ce masa “Wanda ya fara huɗa da keken noma, yana duban baya, bai dace da Mulkin Allah ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202062 Yesu ya amsa ya ce, “Babu wani da yakan sa hannunsa a garman shanu, sa’an nan ya waiwaya baya, da ya isa ya shiga hidima a cikin mulkin Allah ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |