Luka 9:37 - Littafi Mai Tsarki37 Kashegari da suka gangaro daga kan dutsen, wani babban taro ya tarye shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 Kashegari, sa’ad da Yesu tare da almajiran nan uku suka sauka daga kan dutsen, sai taro mai yawa ya haɗu da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |