Luka 9:36 - Littafi Mai Tsarki36 Bayan muryar ta yi magana, aka ga Yesu shi kaɗai. Suka yi shiru. A kwanakin nan kuwa ba su gaya wa kowa abin da suka gani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Da muryar ta gama magana, sai suka tarar Yesu shi kaɗai ne. Almajiran kuwa suka riƙe wannan al’amari a zukatansu. A lokacin nan, ba su gaya wa kowa abin da suka gani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |