Luka 9:32 - Littafi Mai Tsarki32 Sai kuma Bitrus da waɗanda suke tare da shi, barci ya cika musu ido, amma da suka farka suka ga ɗaukakarsa, da kuma mutum biyun nan tsaye tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Barci kuwa ya kama Bitrus da abokan tafiyarsa sosai. Da idanunsu suka warware, sai suka ga ɗaukakarsa da kuma mutum biyun tsaye tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |