Luka 9:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sun bayyana da ɗaukaka, suna zancen ƙaura tasa ne, wadda yake gabannin yi a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Suka yi zance a kan tashinsa, wanda shi ya kusan ya kawo ga cikarsa a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |