Luka 9:28 - Littafi Mai Tsarki28 Bayan misalin kwana takwas da yin maganan nan, Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yahaya, da Yakubu, ya hau wani dutse domin yin addu'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Bayan kamar kwana takwas da yin wannan magana, sai Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yohanna, da kuma Yaƙub, suka hau kan dutse tare don yin addu’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |