Luka 9:14 - Littafi Mai Tsarki14 Maza sun yi wajen dubu biyar. Sai ya ce wa almajiransa, “Ku ce musu su zazzauna ƙungiya ƙungiya, kowace ƙungiya misali hamsin hamsin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Maza kaɗai sun kai kusan dubu biyar. Amma ya ce wa almajiransa, “Ku sa su su zauna a ƙungiya hamsin-hamsin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |