Luka 8:44 - Littafi Mai Tsarki44 Ta raɓo ta bayansa, ta taɓa gezar mayafinsa. Nan take zubar jininta ta tsaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Sai ta zo ta bayansa, ta taɓa bakin rigarsa. Nan da nan, zubar da jininta ya tsaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |