Luka 8:41 - Littafi Mai Tsarki41 Sai ga wani mutum mai suna Yayirus, wani shugaban majami'a, ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, ya roƙe shi ya je gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Sai wani mutum mai suna Yayirus, wani mai mulkin majami’a, ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, yana roƙonsa ya zo gidansa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |