Luka 8:39 - Littafi Mai Tsarki39 “Koma gida, ka faɗi irin manyan abubuwan da Allah ya yi maka.” Sai ya tafi ko'ina a cikin birnin yana sanar da manyan abubuwan da Yesu ya yi masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 “Koma gida, ka shaida babban alherin da Allah ya yi maka.” Sai mutumin ya tafi yana faɗin abin da Yesu ya yi masa a duk garin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |