Luka 8:33 - Littafi Mai Tsarki33 Sai aljannun suka rabu da mutumin, suka shiga aladun. Garken kuwa suka rungungunta ta gangaren, suka faɗa tekun, suka halaka a ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Da aljanun suka fita daga cikin mutumin, sai suka shiga cikin aladun. Garken kuma ya gangara daga kan tudun zuwa cikin tafkin, kuma suka nutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |