Luka 8:27 - Littafi Mai Tsarki27 Da saukarsa a gaci sai wani mai aljannu ya fito daga cikin gari ya tarye shi. Ya daɗe bai sa tufa ba, ba ya zama a gida kuwa, sai a makabarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Da Yesu ya sauka daga jirgin, sai ga wani mutum mai aljanu daga garin. Mutumin ya daɗe bai sa tufafi ba, kuma ba ya zama a gida. Yana zama a cikin kaburbura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |