Luka 8:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ku kula fa, ku iya ji, don mai abu akan ƙara wa. Marar abu kuwa, ko ɗan abin da yake tsammani yake da shi ma, sai a karɓe masa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Saboda haka, ku yi tunani da kyau yadda kuke saurara. Duk wanda yake da shi, za a ƙara masa, duk wanda ba shi da shi kuma, abin da yake tsammani yana da shi ma, za a karɓe daga gare shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |