Luka 8:12 - Littafi Mai Tsarki12 Waɗanda suka fāɗi a hanya su ne kwatancin waɗanda suka ji Maganar Allah, sa'an nan Iblis ya zo ya ɗauke Maganar daga zuciyarsu, don kada su ba da gaskiya su sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Waɗanda suka fāɗi a kan hanya su ne mutanen da suka ji, amma Iblis, yakan zo ya ɗauke maganar daga zuciyarsu, don kada su gaskata, su sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |