Luka 7:49 - Littafi Mai Tsarki49 Masu ci tare da shi kuwa suka fara ce wa juna, “Wannan kuwa wane ne wanda har yake gafarta zunubai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 Sauran baƙin suka fara ce wa juna, “Wane ne wannan, wanda har yake gafarta zunubai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |