Luka 7:45 - Littafi Mai Tsarki45 Kai ba ka sumbance ni ba, ita kuwa, tun shigowata nan ba ta daina sumbantar ƙafafuna ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202045 Ba ka yi mini sumba ba, amma tun shigowata a nan, macen nan ba tă daina sumbar ƙafafuna ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |