Luka 7:33 - Littafi Mai Tsarki33 “Ga shi, Yahaya Maibaftisma ya zo, ba ya cin gurasa, ba ya shan ruwan inabi, amma kuna cewa, ‘Ai, yana da iska.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 Gama Yohanna Mai Baftisma ya zo, ba ya cin burodi, ba ya shan ruwan inabi, sai kuka ce, ‘Ai, yana da aljani.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |