Luka 7:32 - Littafi Mai Tsarki32 Kamar yara suke da suke zaune a bakin kasuwa, suna kiran juna, suna cewa, “ ‘Mun busa muku sarewa, ba ku yi rawa ba, Mun yi makoki, ba ku yi kuka ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Suna kama da yaran da suke zama a bakin kasuwa, suna kiran juna, suna cewa, “ ‘Mun busa muku sarewa, amma ba ku yi rawa ba, Mun kuma yi muku waƙar makoki, ba ku kuma yi kuka ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |