Luka 7:29 - Littafi Mai Tsarki29 Da duk jama'a da masu karɓar haraji suka ji haka, suka tabbata Allah mai adalci ne, aka yi musu baftisma da baftismar Yahaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 (Dukan mutane, har da masu karɓar haraji, da suka ji kalmomin Yesu, sai suka yarda cewa hanyar Allah gaskiya ce, domin Yohanna ne ya yi musu baftisma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |