Luka 7:27 - Littafi Mai Tsarki27 Wannan shi ne wanda labarinsa yake rubuce cewa, “ ‘Ga shi, na aiko manzona ya riga ka gaba, Wanda zai shirya maka hanya gabaninka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Wannan shi ne wanda aka rubuta game da shi cewa, “ ‘Zan aiko da ɗan saƙona yă sha gabanka, wanda zai shirya hanya, a gabanka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |