Luka 7:24 - Littafi Mai Tsarki24 Baya jakadun Yahaya sun tafi, sai Yesu ya fara yi wa taro maganar Yahaya, ya ce, “Kallon me kuka je yi a jeji? Kyauron da iska take kaɗawa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Bayan almajiran Yohanna suka tafi, sai Yesu ya fara yi wa taron magana game da Yohanna ya ce, “Me kuka je kallo a hamada? Ciyawar da iska take kaɗawa ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |