Luka 7:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ba da daɗewa ba, Yesu ya tafi wani gari, wai shi Nayin, almajiransa da kuma babban taro suka tafi da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ba a daɗe ba, sai Yesu ya tafi wani garin da ake kira Nayin. Almajiransa da taro mai yawa suka tafi tare da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |