Luka 6:6 - Littafi Mai Tsarki6 A wata Asabar kuma ya shiga majami'a, yana koyarwa. Akwai kuwa wani mutum a ciki wanda hannunsa na dama ya shanye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 A wata ranar Asabbaci kuma, Yesu ya shiga majami’a yana koyarwa. To, a nan kuwa akwai wani mutumin da hannun damansa ya shanye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |