Luka 6:44 - Littafi Mai Tsarki44 Domin kowane itace da irin 'ya'yansa ake saninsa. Ai, ba a ɗiban ɓaure a jikin ƙaya, ko kuwa inabi a jikin sarƙaƙƙiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202044 Kowane itace da irin ’ya’yansa ne ake saninsa. Mutane ba sa tsinke ’ya’yan ɓaure daga ƙaya, ko kuwa ’ya’yan inabi daga sarƙaƙƙiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |