Luka 6:38 - Littafi Mai Tsarki38 Ku bayar, ku ma sai a ba ku mudu a cike, a danƙare, har ya yi tozo, har yana zuba, za a juye muku a hannun riga. Mudun da kuka auna, da shi za a auna muku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Ku bayar, ku ma sai a ba ku mudu a cike, a danƙare, har yă yi tozo, yana zuba, za a juye muku a hannun riga. Mudun da kuka auna da shi, da shi za a auna muku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |