Luka 6:32 - Littafi Mai Tsarki32 “In masoyanku kawai kuke ƙauna wane lada ne da ku? Ai, ko masu zunubi ma suna ƙaunar masoyansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 “In kana ƙaunar masu ƙaunarka ne kawai, ina ribar wannan? Ko masu zunubi ma suna ƙaunar waɗanda suke ƙaunarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |