Luka 6:27 - Littafi Mai Tsarki27 “Amma ina gaya muku, ku masu sauraro, ku ƙaunaci magabtanku, ku yi wa maƙiyanku alheri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “Amma ina faɗa muku, ku da kuke ji na, ku ƙaunaci abokan gābanku, ku yi wa masu ƙinku alheri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |